Shirye-shirye LAFIYA UWAR JIKI: Nazari Akan Cutar Dajin Huhu – Mayu 30, 2024 15:29 Mayu 30, 2024 Hadiza Kyari Hauwa Umar Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi magana ne a kan dajin huhu wanda bincike ya nuna cewa ya na daya daga cikin cutar dajin dake kisa a fadin duniya kuma masu shan tabar sigari su ka fi kamuwa da cutar. Saurari rahoton Hauwa Umar: Your browser doesn’t support HTML5 LAFIYA UWAR JIKI