Shirye-shirye LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Zuwa Asibiti Don Duban Lafiyar Jiki Musamman Ga Mata- Nuwamba, 24, 2022 20:16 Nuwamba 24, 2022 Hauwa Umar Hauwa Umar Washington, DC — Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon yayi magana ne akan muhimmancin zuwa asibiti don duba lafiyar jiki musamman ga mata. Shirin Lafiya Uwar Jiki ya tattauna da Dr. Na'ima Idris a kan wannan muhimmin batu. Your browser doesn’t support HTML5 LAFIYA UWAR JIKI 11 24 2022 MEDICAL CHECK UP.mp3