Shirye-shirye LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Wanke Hannu-Nuwamba, 03, 2022 13:50 Nuwamba 04, 2022 Hauwa Umar Washington, DC — Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi magana ne akan muhimmancin wanke hannu da irin gudumawar da tsaftar hannu ke bayarwa wajen kare kamuwa da kuma yaduwar cututtuka a tsakanin al'umma,\. Saurari cikakken shirin cikin sauti: Your browser doesn’t support HTML5 LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Wanke Hannu