Shirye-shirye LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Rashin Aiki Ko Ingancin Magunguna, Nuwamba 07, 2024 16:16 Nuwamba 07, 2024 Binta S. Yero Hauwa Umar Dubi ra’ayoyi ABUJA, NIGERIA — A shirin Lafiya na wannan makon mun ci gaba ne da tattaunawa akan yadda cututtaka ke bijeriwa magunguna ko rashin inganci tare da bada shawarar yadda za'a ko kawo karshen matsalar. Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar: Your browser doesn’t support HTML5 LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Rashin Aiki Ko Ingancin Magunguna, Nuwamba 07, 2024.mp3