ABUJA, NIGERIA —
A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne akan illolin hawan jini dake aukuwa a lokacin da mace ke dauke da juna biyu, da kuma bayan haihuwa.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Hawan Jini Ga Mata Masu Juna Biyu, Yuli 25, 2024.mp3