A shirin Lafiya na wannan makon mun ci gaba ne da tattaunawa da wani kwararren likiti a fannin haihuwa inda ya yi karin haske kan matan da suka fi hatsarin kamuwa da hawan jini wanda juna biyu ke haddasawa.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Hawan Jini Ga Mata Masu Juna Biyu: Kashi Na Biyu, Agusta 08, 2024