A satin da ya gabata shirin Lafiya Uwar Jiki ya tattauna kan abubuwan da ke haddasa mutuwar mata masu juna biyu, a wannan makon Dr. Khalid Sanusi Kani ya yi bayani a kan hanyoyi da matakan da ya kamata a dauka don kare aukuwar mace-macen mata masu juna biyu da kananan yara, musamman 'yan kasa da shekara biyar.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Matakan Da Ya Kamata A Dauka Don Kawar Da Mace-Macen Mata Masu Juna Biyu - Dr. Khalid Sanusi, Yuni 8, 2023