A cikin shirin na wannan makon mun tattauna ne akan makanta ko rashin gani da wasu cututtuka ke haddasawa wanda kuma za'a iya kaucewa aukuwar hakan
ABUJA, NIGERIA - Mun samu hira da kwararren likitan Ido Dr. Zailani Abubakar Isa na asibitin tarayya dake Abuja, Najeriya.
Wasu masu makanta
Shiga shafin a saurari cikakken shirin daga Hauwa Umar:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Makanta Da Rashin Gani Da Wasu Cututtuka Ke Haddasawa, Maris 09, 2023.mp3