Shirye-shirye LAFIYA UWAR JIKI: Kimiyya Da Fasahar Warkar Da Gyanbo Cikin Sauki - Disamba 14, 2023 16:57 Disamba 14, 2023 Hauwa Umar Hauwa Umar Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi magana ne akan fasahar warkar da gyanbo cikin sauki Tare da Dr. Mustapha Ahmad Yusuf na sashen kula da da kananan halittu a jami'ar Bayero da kuma asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 LAFIYA UWAR JIKI