A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne tare da shugaban asibitibin dabbobi na jihar Sokoto a Najeriya, Dr. Lawali Bello Yahaya kan irin alakar da ke tsakani bijirewar cututtuka ga magunguna a dabbobi da mutane.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Bijirewar Da Cututtuka Ke Yi wa Magunguna A Tsakanin Mutane Da Dabbobi, Nuwamba 14, 2024. mp3