Wata kungiyar masu harhada magunguna a Najeriya, ta bada gudummuwar gidajen sauro da aka jika a magani ga asibitin gwamnati a Abuja
Kungiyar harhada magunguna ta bada gudummuwa a yaki da zazzabin cizon sauro

Ana duban sauro a asibiti domin neman maganin zazzabi