Bidiyo Ana Tururuwar Koyon Taekwondo a Birnin Konni 14:08 Oktoba 09, 2017 Your browser doesn’t support HTML5 A Birnin Konni, yara maza da mata na tururuwar koyon wasan Taekwondo tun bayan da Issoufou Alfaga ya zama zakaran wasan na duniya. Dubi ra’ayoyi