ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin Kasuwa na wannan mako mun leka kasuwar Masassaka dake Unguwar Shahra Mansur a Makkah wanda yawancin masu saye da sayarwa a kasuwar masu magana ne da harshen Hausa.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
KASUWA AKAI MAKI DOLE: Sayi Da Sayarwa Da Harshen Hausa A Kasuwar Shara Mansu Makka Yuli 16, 2023.mp3