KASUWA A KAI MAKI DOLE: Sana’ar Doya A Kasuwar Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Da Ke Kaduna, Mayu 14, 2023
Yayin da ake hada-hadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano (Baraka Bashir)
kaduna, nigeria —
A shirin Kasuwa na wannan makon, wakilin muryar Amurka Sani Shu’aibu Malumfashi ya kai ziyara kasuwar Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, wadda kuma ake kira Central a garin Kaduna.
Kasuwar Garki Area 11
‘Yan kasuwar sun bayyana masa yadda hada-hadar kasuwancin doya ke tafiya da kuma wuraren da ake kawo doyar.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
KASUWA A KAI MAKI DOLE: Sana’ar Doya A Kasuwar Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Da Ke Kaduna