Shirye-shirye KALLABI: Wata Matashiya Da Ta Fuskanci Kalubalen Rayuwa Amma Ta Yi Karatu, Ta Zama Abin Koyi – Agusta 20, 2023 00:26 Agusta 21, 2023 Grace Alheri Abdu Alheri Grace Abdu Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin wannan makon ya maida hankali ne kan wata matashiya da duniya ta nemi kaita ta baro, amma ta yi wa kanta kiyamullaili ta shiga fadakar da matasa ‘yan’uwanta. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 KALLABI