washington dc —
Shirin na wannan mako zai duba ko shin mata a Najeriya za su sami cigaba a fafitukar ganin ana damawa da su a wannan sabon gwanmatin.
Saurari shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
KALLABI: Shin Mata A Najeriya Za Su Sami Cigaba A Fafitukar Ganin A Dama Da Su A Wannan Sabon Gwanmatin? - Yuni 18, 2023