A shirin na wannan makon mun kawo kashin karshe na hira da Hajiya Hafsat Marshall inda ta bayyana dalilanta na tsayawa takarar gwamna a jihar Zamfara. Mun kuma yi hira da Ireti Kingibe, mace ta biyu da za ta wakilci birnin Tarayya Abuja a Majalisar Dattijan Najeriya. A fannin kiwon lafiya kuma, Likita ta yi karin bayani kan tasirin harci a rayuwar bil'adama.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
KALLABI:EP008- Batutuwa-Hira da Hajiya Hafsat Marshall PT2, Mata Da Siyasa-Ireti, Tasirin Barci