Shirin mu na wannan makon zai mai da hankali ne kan wata mace da wani yanayi da ta shiga a Amurka ya zaburar da ita ya sa ta koma makaranta da tsufan ta bayan an yi mata aure ta na da shekaru 18.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
KALLABI: Abun Da Ke Sa Mata Kishin Juna – Yuli 2, 2023