Kaikayi ta Koma Kan Mashekiya Kan Harin Bom Din Potiskum
WASHINGTON, DC —
Kaikayi ta koma kan mashekiya akan hari bom din da aka kai a garin Potiskum.
Rahotonin na nuni da cewa ta kunar bakin waken daya kai harin bom din shi ya kashe bai samun ikon ida nufinsa ban a halaka bayin Allah da basu ci ba basu sha.