Gwamnati ta kebe wurin bada tarbiyya wa kangararrun yara, da basu kai shekaru goma sha takwas ba, don kaucewa take-taken da suka dauka na zamewa matsala a tsakanin al’umma.
Your browser doesn’t support HTML5
Ina-Za-Mu-Je-Matasa: Kangararrun Yara Da Ke Tsare A Cibiyoyin Gyaran Halayen Kangararru