LAGOS, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun ci gaba ne da hira da wani malamin Ingilishi, Malam Hamisu Hamisu Haruna dake Jihar Katsina a Najeriya, wanda ya taba kai ziyarar aiki kasar Amurka, don jin muhimmancin koyan harshen Ingilishi ga ‘yan Najeriya.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Muhimmancin Koyan Harshen Ingilishi Ga ‘Yan Najeriya-Kashi Na Uku, Afrilu 03, 2023.mp3