LAGOS, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon, shine na kashi na karshe a hirar mu da wani malamin Ingilishi, Malam Hamisu Hamisu Haruna dake Jihar Katsina a Najeriya, wanda ya taba kai ziyarar aiki kasar Amurka. Mun ji ta bakin kan muhimmancin koyan harshen Ingilishi ga ‘yan Najeriya.
Saurari cikakken shirn daga Babangida Jibril:
Your browser doesn’t support HTML5
ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Muhimmancin Koyan Harshen Ingilishi Ga ‘Yan Najeriya-Kashi Na Karshe, Afrilu 10, 2023.mp3