A shirin Ilimi na wannan makon Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya bude wani taron kwamitin yin gyara ga makarantun tsangaya na addini domin tafiya da zamani.
Mun tattauna da masana a kan wannan tsari.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Tsarin Gyara Makarantun Tsangaya Na Addini Kan Zamani, Nuwamba 18, 2024