A shirin Ilimi na wannan makon mun tattauna ne da wasu 'yan Ghana bayan zaben shugaban kasar inda suka bayyana shawarwarin su game de bangaren ilimi a kasar.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar.
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR 'DAN ADAM: Shawarwarun 'Yan Ghana Game Da Ilimi Bayan Zabe