ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Kungiyoyi Masu Inganta Ilimi A Jihar Kebbi, Maris 03, 2025

Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun duba kokarin da wasu kungigoyi masu zaman kansu ke yi na inganta ilimi a jihar Kebbin Najeriya.

Mun kuma leka Ghana inda sabon shugaban kasar ya kafa wani kwamitin da zai duba matsalolin ilimi a kasar domin magance su.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Kungiyoyi Masu Ingnata Ilimi A Jihar Kebbi, Maris 03, 2025.mp3