A shirin Ilimi na wannan makon mun ci gaba ne da batun mace ta farko Dr. Aisha Bauchi, da ta kafa jami'an karatu na Al-Muhibbah Open University a gida mai zaman kansa domin bunkasa ilimin mata da matasa a Arewacin Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Jami’ar Da Mace Ta Farko A Arewacin Najeriya Ta Kafa: Kashi Na Biyu, Disamba 02, 2024