A cikin shirin na wannan makon mun ji ta bakin daliba mai karatun Al-Qura'ani, da malamai da jami’in ilimi kan wannan kokarin da budurwar ta yi na ci gaba da karatu har zuwa jami’a.
Saurari shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Yadda Mace Mai Shekara 14 Ta Yi Sanadiyar Ilmantar Da 'Ya'ya Mata A Jihar Sokoton Najeriya - Satumba 26, 2022