Shirin ilimi garkuwan dan Adam na wannan makon ya tattauna ne da iyaye, game da yadda dalibai da malamai suka samu ci gaba ko akasin haka a fanin ilimi a Najeriya tun daga ‘yancin kai har zuwa yau.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Ci Gaban Ilimi A Najeriya Tun Daga ‘Yancin Kai Har Zuwa Yau - Oktoba 03, 2022