Shirye-shirye ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: An Gudanar Da Taron Koyar Da Harshen Hausa a Burkina Faso - Nuwamba 13, 2023 15:38 Nuwamba 13, 2023 Babangida Jibrin Babangida Jibril Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Shirin na wannan makon, ya maida hankali ne kan taron koyar da harshen Hausa a Burkina Faso. An shirya taron ne tare da Jami'ar Tarayya ta Dutsen Ma da ke jihar Katsina. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 ILIMI GARKUWAN DAN ADAM