Shirye-shirye ILIMI GARKUWA: Tattauna Batun Matsalolin Ilimi a Arewacin Najeriya, 20 Fabarairu, 2023 20:17 Fabrairu 20, 2023 Babangida Jibrin Babangida Jibril LAGOS — Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam na wannan makon ya duba matsalolin ilimi da ake fuskanta, musamman a yankunan arewacin Najeriya da kuma hanyoyin da ya kamata a mayar da hankali don tabbatar da farfado da darajar ilimi. Ayi sauraro lafiya: Your browser doesn’t support HTML5 ILIMI GARKUWA: Tattauna Batun Matsalolin Ilimi a Arewacin Najeriya - 6'55"