Shirye-shirye ILIMI GARKUWA: Kawo Karshen Tsarin Bibiyar Dalibai Wajen Aiki A Jamhuriyar Nijar, Janairu 23, 2023 18:20 Janairu 23, 2023 Babangida Jibrin Babangida Jibril Lagos — Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam na wannan makon ya tabo batun kawo karshen tsarin bibiyar daliban jamhuriyar Nijar a wuraren aikinsu domin tabbatar da suna amfani da ilimin da aka koya musu. A yi sauraro lafiya: Your browser doesn’t support HTML5 ILIMI GARKUWA: Kawo Karshen Tsarin Bibiyar Dalibai Wajen Aiki A Jamhuriyar Nijar - 6'27"