Shirye-shirye ILIMI GARKUWA: Gwamnatin Najeriya Ta Ware Wa Fannin Ilimi Naira Tiriliyan 2.18 A Kasafin Kudin Shekarar 2024 - Disamba 4, 2023 16:17 Disamba 04, 2023 Babangida Jibrin Babangida Jibril Dubi ra’ayoyi WASHINGTON, DC — Yayin da gwamnatin tarayyar Najeriya ta ware wa fannin ilimi Naira Tiriliyan 2.18 a shekarar kasafin kudi ta 2024, shirin Ilimi Garkuwar Dan'adam ya duba batun matsalolin karatu a Najeriya. Saurari shirin cikin sauti: Your browser doesn’t support HTML5 ILIMI GARKUWA