Shirye-shirye ILIMI GARKUWA: Wani Ba'amurke Dan Asalin Najeriya Da Aka Baiwa Kyautar Gwarzon Malamin Shekara a China - Oktoba 16, 2023 12:29 Oktoba 16, 2023 Babangida Jibrin Babangida Jibril Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Yayin da duniya ke bikin ranar malamai a makon jiya, shirin na wannan makon yayi magana ne kan wani Ba’amurke da aka baiwa kyautar gwarzon malamin shekara a kasar China. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 ILIMI GARKUWA