Gwamnan jihar Katsaina, Aminu Bello Masari (Twitter/@GovernorMasari)
Masari yace yana nan akan bakan sa na cewa lallai al'umar jihar su tashi tsaye domin kare kan su daga farmakin 'yan ta'adda.
Katsina, Najeriya —
A cikin hirarsa da wakilin Muryar Amurka Mahmud Ibrahim Kwari, gwamna Masari ya nanata cewa, hukumomin tsaro a jihar ta Katsina na ci gaba da neman wani Jagoran 'yan fashin daji mai suna Adamu Aleru, wanda a 'yan kwanakin nan aka bashi sarautar gargajiya a jihar Zamfara.
Saurari cikakken hirar cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
Hukumomin Tsaro A Katsina Na Ci Gaba Da Neman Wani Jagoran 'Yan Fashin Daji, Adamu Aleru - Masari