Kasar Algeria ta dawo da daruruwan yan ci rani da suka hada da mata da kananan yara, wannan itace tawaga ta farko da kasar Aljeriya ta maido Nijer. Maris,7,2018
Hotunan 'Yan Ci Rani Da Kasar Algeriya Ta Mayar Da Su Nijar
Hotunan wasu yara 'yan ci-rani da aka mayar da su Jamhuriyar Nijar
Wasu yara 'yan ci-rani da aka mayar da su Jamhuriyar Nijar
Yadda aka mayar da wasu 'yan ci-rani Jamhuriyar Nijar gida daga Algeria
Wasu 'yan Jamhuriyar Nijar akan hanyarsu ta koma wa gida a aikin mayar da 'yan ci-rani kasashensu daga Algeria
'Yan ci-ranin Jamhuriyar Nijar a cikin babbar mota da ake kwashe su domin mayar da su gida
Wadanda aka mayar da su Nijar daga Algeria
'Yan ci-ranin Nijar a cikin mota yayin mayar da su gida daga Algeria
Hotunan wasu 'yan ci-rani da aka mayar da su Nijar