Hira da chairman na NDLEA akan matakan da iyaye da gwamnati ya kamata su dauka da kuma abinda gwamnatin jihar Kano ke yi: Kashi na hudu

Shirin A Daina Shan Kwaya

A Cikin shirin mu na wannan makon wanda zai zamana kashi na uku za mu ci gaba da hira da wakilin Muryar Amurka Mahmud Ibrahim Kwari da ke Kano a Najeriya da chairman na NDLEA Muhammad Mustapha Abdullah akan matakan da iyaye da gwamnati ya kamata su dauka da kuma abinda gwamnatin jihar Kano ke yi .

Your browser doesn’t support HTML5

Hira da chairman na NDLEA akan matakan da iyaye da gwamnati ya kamata su dauka da kuma abinda gwamnatin jihar Kano ke yi: Kashi na hudu