GRACE ALHERI ABDU: Me Ya Kai Sanata Marin Mata? Kashi Na UKu-Yuli, 25, 2019

Grace Alheri Abdu

A ci gaba da bibiya kan batun marin mata da aka nuna Sanata Elisha Abbo mai wakiltar jihar Adamawa ta arewa yana yi a wani shagon saida kayan jima'i, yau shirin Domin Iyali ya nemi jin shawarar al'umma kan matakan da suke gani za a iya dauka na hana sake aukuwar wannan lamari nan gaba.

Saurari cikakken shirin

Your browser doesn’t support HTML5

Sanata da cin zarafin mata-Pt3-10:00"