GRACE ALHERI ABDU: Me Ya Kai Sanata Da Marin Mata? Kashi Na Biyu-Yuli,18, 2019

Grace Alheri Abdu

A ci gaba da bibiya kan batun marin mata da aka nuna Sanata Elisha Abbo mai wakiltar jihar Adamawa ta arewa yana yi a wani shagon saida kayan jima'i, yau shirin Domin Iyali ya nemi sanin yadda wannan zai yi tasiri a fafatukar ganin matasa sun ci moriyar dokar da ta basu damar takarar rike mukaman siyasa.

Saurari cikakken shirin

Your browser doesn’t support HTML5

Sanata da cin zarafin mata-Pt2-10:00"