GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Nuwamba 11, 2018:Matasa Da Siyasa, Kashi Na Hudu

Grace Alheri Abdu

A wannan shirin wanda ya kasance kashi na hudu kuma na karshe nazarin yadda matasa zasu cimma burin ganin an dama dasu a harkokin siyasa bayan kafa dokar da ta basu damar tsayawa takarar shugabancin Najeriya karkashin dokar nan da ake kira “Not Too Young To Run”, jagorar tattaunawar Zainab Babaji ta nemi sanin ko kalubalai da matasa suke fuskanta zasu sa suyi kasa a guiwa.

Saurari shirin domin jin bayanin matasan

Your browser doesn’t support HTML5

Matasa da Siyasa Kashi Na 4