GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali- Bibiya Kan Batun Ba Mata Kashi 35 Cikin Dari Na Mukaman Dori-Kashi Na Uku-Yuni, 20, 2019

Grace Alheri Abdu

Bakin da muka gayyata domin nazari kan bukatar cika alkawarin ba mata kashi talatin da biyar cikin dari na muka mukaman dori sun ce kuskure ne watsi da sauran jam'iyun hamayya wajen raba mukaman siyasa, kamar yadda zaku ji a wannan tattaunawar da wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta.

Your browser doesn’t support HTML5

Ba mata kashi 35% na mukaman dori Pt3-10:00"