Gasar Wasan Kokawar Takobin Nijar Karo Na 38
Dan Tambaye Da Dan Tela Na Fafatawa A Gasar Kokawa Karo Na Kusa Da Karshe
Dan Tambaye Da Dan Tela Na Fafatawa A Gasar Kokawa Karo Na Kusa Da Karshe
Aminu Waziri Tambule Yana Baiwa Yakuba Adamu Tukwicin Zama Na Uku A Gasar
Nadin Yahaya Kaka A Matsayin Sarkin 'Yan Kokawar Nijar
Yakubu Adamu Na Fafatawa Da 'Dan Tambaye A Neman Gurbi Na Uku A Gasar
Fafatawar Dan Tela Da Yahaya Kaka A Wasan Karshe Na Gasar Kokawar Takobin Nijar
Filin Dagan Wasan Kokawar Takobin Nijar Karo Na 38
Dan Tela Na Zinder Wanda Ya Sha 'Kasa A Wasan Karshe Na Gasar Kokawar Takobin Nijar
Dan Tela Na Zinder Wanda Ya Sha 'Kasa A Wasan Karshe Na Gasar Kokawar Takobin Nijar
Filin Dagan Wasan Kokawar Takobin Nijar Karo Na 38
Farai Ministan Nijar Brigi Rafini Da Ministan Wasanni Kasume Moctar
Masu Kallon Wasan Kokawa A Birnin Tawa Jamhuriyar Nijar
Yahaya Kaka 'Dan Wasan Da Ya Lashe Gasar Kokawar Takobin Nijar
Wasan Kokawar Takobin Nijar Karo Na 38
Farai Ministan Nijar Brigi Rafini Na Jawabi A Gasar Kokawar Takobin Nijar
Gasar Wasan Kokawar Takobin Nijar
Shugaban Kungiyar 'Yan Kokawa A Jamhuriyar Nijar
Gasar Wasan Kokawar Takobin Nijar
Gasar Wasan Kokawar Takobin Nijar
Gasar Wasan Kokawar Takobin Nijar
Abuba Ganda Shugaban Kungiyar Masu Kokawa Na Kasar Nijar
Masu Kallon Wasan Kokawa A Birnin Tawa Jamhuriyar Nijar
'Yan Wasan Kokawar Takobin Nijar
Gwamnan Jihar Tawa Abrahame Musa Da Farai Minista Brigi Rafini Na Kallon Kokawa