Shirye-shirye GAISHE-GAISHEN KRISMAS, Kashi Na Daya-Disamba, 25, 2022 06:43 Disamba 27, 2022 Grace Alheri Abdu Masu Ibada Ranar Krismas a Kyiv, Dec. 25, 2022. Washington, Dc — A wannan shirin mun kawo kashi na daya a shiri na musamman dake ba ‘yan’uwa mazauna Amurka maza da mata damar sada zumunci a ranar da Kiristoci a duk fadin duniya su ke bukukuwan Kirsimeti. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 GAISHE-GAISHEN KRISMAS KASHI NA DAYA