Shirye-shirye GAISHE-GAISHEN KRISMAS, Kashi Na Biyu-Disamba, 25, 2022 06:50 Disamba 27, 2022 Grace Alheri Abdu CHRISTMAS-SEASON/PAKISTAN washington, dc — A wannan shirin mun kawo kashi na biyu na gaishe-gaishen Krismas, shiri na musamman da ke ba ‘yan’uwa mazauna Amurka maza da mata damar sada zumunci a ranar da Kiristoci a duk fadin duniya su ke bukukuwan Kirsimeti. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 GAISHE-GAISHEN KRISMAS KASHI NA BIYU