Saurari shirinmu na "A Bari Ya Huce..." na ranar Asabar, 3 Fabarairu 2018, domin jin labaran ban dariya na wannan mako, da kuma irin kade-kade da gaishe-gaishen da suka samu shiga cikin shirin.
Ibrahim Alfa Ahmed tare da Usman Ahmad Kabara suka gabatar da shirin na wannan mako. A yi sauraro lafiya....
Your browser doesn’t support HTML5
Ga Shirin A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar, 3 Fabarairu 2018 24' 00"