Mambobin tawagar sun kwashe kwanaki 11 suna taimakawa da na'urorin gano inda mutane suka makale a girgizar kasar wacce ta kashe sama da mutum dubu hudu.
Wata tawagar masu ayyukan ceto daga jihar Virginia a Amurka, ta kai dauki wajen gudanar da ayyukan ceto a kasar Turkiyya, bayan girgizar kasar da ta auku a farkon watan Fabrairu.
Your browser doesn’t support HTML5
DUNIYAR AMURKA: Yadda Tawagar Amurka Ta Taimaka A Ayyukan Ceto A Turkiyya - 5'06