DUNIYAR AMURKA: Rayuwar 'Yan Ukraine Da Ke Gudun Hijira A Amurka, 10 Maris, 2023
Mahmud Lalo
Shirin na wannan mako, ya duba yadda wasu 'yan kasar ta Ukraine suke rayuwa a Amurka bayan da suka baro kasarsu ta asali sanadiyyar yakin da ya barke.
Washington D.C. —
'Yan kasar Ukraine sama da dubu 100 ne suke gudun hijira a Amurka, karkashin wani shirin kasa da kasa da Amurkar take jagoranta na tallafawa Ukraine da Rasha ta mamaye da yaki.
Your browser doesn’t support HTML5
DUNIYAR AMURKA: Rayuwar 'Yan Ukraine Da Ke Gudun Hijira A Amurka - 5'05"