Shirin Duniyar Amurka na wannan mako, ya mayar da hankali ne kan rangadin da jakadar Amurka a Najeriya, Mary Beth Leonard ta yi, zuwa wasu sassan Najeriya don ganewa idonta irin yadda ake aiwatar da ayyukan da Amurka take taimakawa Najeriya a fannoni daban-daban.
Your browser doesn’t support HTML5
DUNIYAR AMURKA: Rangadin Jakadar Amurka A Najeriya - 6'30"