Ana zargin Trump da tunzura magoya bayansa da suka kai hari a ginin Majalisar yayin da ake zaman tabbatar da nasarar da Joe Biden ya samu a zaben 2020. Sai dai Trump ya musanta zargin.
Kwamitin da ke binciken harin da aka kai ginin Majalisar Dokokin Amurka a ranar 6 ga watan Janairun 2021, ya mika rahotonsa ga ma'aikatar shari'ar kasar inda ya ba da shawara a tuhumi tsohon shugaba Donald Trump bisa wasu laifuka hudu.
Your browser doesn’t support HTML5
DUNIYAR AMURKA: Majalisar Dokokin Amurka Ta Ba Da Shawara A Tuhumi Trump Kan Harin Da Aka Kai Majalisar Dokoki, 5'00"