Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi nazari ne kan jawabin farko da shugaban Amurka Joe Biden ya yi matsayinsa na shugaban kasa a babban taron Majalisar Dinkin Duniya da ke gudana a birnin New York da ke Amurka, inda ya tabo batutuwa da suka hada da annobar COVID-19, ficewar Amurka a Afghanistan, sauyin yanayi da dangantakar Amurka da kawayenta.
Your browser doesn’t support HTML5
DUNIYAR AMURKA: Jawabin Shugaba Biden Na Farko A Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Na 76 - 5'35"