Sai dai ‘yan jam’iyyar adawa ta Republican a majalisar dokokin kasar, sun nuna rashin gamsuwarsu da wannan bukata da Biden ya gabatar, suna masu cewa, ba za ta yi wani tasiri ba.
Washington D.C. —
Shugaban Amurka Joe Biden, ya yi kira ga ‘yan majalisar dokokin kasar da su amince a janye harajin da ake cirewa Amurkawa idan sun je sayen mai har na tsawon watanni uku, a wani mataki na saukakawa al’umar kasar tsadar rayuwar da suke fama da ita. A yi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
DUNIYAR AMURKA: Biden Na Neman A Jingine Karbar Kudin Harajin Man Fetur, Yuni 24, 2022 - 6'02"